Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Yuni p. 5
  • 18-24 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 18-24 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Yuni p. 5

18-24 ga Yuni

LUKA 2-3

  • Waƙa ta 133 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Matasa​—Kuna Ƙarfafa Dangantakarku da Jehobah Kuwa?”: (minti 10)

    • Lu 2:​41, 42​—Yesu da iyayensa sun halarci bikin Ƙetarewa da ake yi a kowace shekara (nwtsty na nazarin Lu 2:41)

    • Lu 2:​46, 47​—Yesu ya saurari malaman addini kuma ya yi musu tambayoyi (nwtsty na nazari)

    • Lu 2:​51, 52​—Yesu ya ci gaba da yin “biyayya” ga iyayensa kuma ya yi farin jini a gaban Allah da mutane (nwtsty na nazari)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Lu 2:14​—Mene ne ayar nan take nufi? (nwtsty na nazari)

    • Lu 3:23​—Wane ne mahaifin Yusufu? (wp16.3 9 sakin layi na 1-3)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 2:​1-20

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da amsa ga hujja ta ƙin jin wa’azi da mutanen yankin suka saba bayarwa.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w14 2/15 26-27​—Jigo: Waɗanne Dalilai ne Suka Sa Yahudawa na Ƙarni na Farko Suka Yi Ɗokin Zuwan Almasihu?

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 134

  • “Iyaye, Ku Koyar da Yaranku da Kyau Don Su Yi Nasara”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Sun Yi Amfani da Kowace Dama.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 9 sakin layi na 1-12 da akwatin da ke shafi na 101

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 17 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba