Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Yuni p. 4
  • 11-17 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 11-17 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Yuni p. 4

11-17 ga Yuni

LUKA 1

  • Waƙa ta 137 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Mu Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Maryamu”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Luka.]

    • Lu 1:38​—Da sauƙin kai ta amince da aikin da aka ba ta (ia 149 sakin layi na 12)

    • Lu 1:​46-55​—Ta yabi Jehobah daga Kalmarsa (ia 150-151 sakin layi na 15-16)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Lu 1:69​—Mene ne furucin nan “mai ceto mai iko” yake nufi? (nwtsty na nazarin)

    • Lu 1:76​—Ta yaya Yohanna mai baftisma zai “riga Ubangiji zuwa”? (nwtsty na nazarin)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 1:​46-66

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 92

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 8) Za ku iya tattauna bayanai da aka yi game da jigonmu na shekara ta 2018. (w18.01 8-9 sakin layi na 4-7)

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma: (minti 7) Ka saka bidiyon nan Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Yuni.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 8 sakin layi na 19-26 da akwatunan da ke shafi na 94 da 96

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 58 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba