Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Agusta p. 4
  • 14-20 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 14-20 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Agusta p. 4

14-20 ga Agusta

EZEKIYEL 32-34

  • Waƙa ta 144 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Hakkin da Mai Tsaro Yake da Shi”: (minti 10)

    • Eze 33:7​—Jehobah ya naɗa Ezekiyel a matsayin mai tsaro (it-2-E 1172 sakin layi na 2)

    • Eze 33:8, 9​—Mai tsaro yana yi wa mutane gargaɗi don kada ya ɗauki alhakin jininsu (w88 5/1 25 sakin layi na 13)

    • Eze 33:11, 14-16​—Jehobah zai ceci waɗanda suka saurari gargaɗi (w12 3/15 15 sakin layi na 3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Eze 33:32, 33​—Me ya sa muke bukatar mu ɗage a yin wa’azi duk da tsanantawa? (w91 10/1 23 sakin layi na 16-17)

    • Eze 34:23​—Ta yaya wannan ayar ta cika? (w07 4/1 26 sakin layi na 3)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 32:​1-16

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.4​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.4​—Ka gayyato mutumin zuwa taro.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 2 sakin layi na 9-10​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 67

  • “Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Ƙarfin Hali”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ku Guji Abubuwan da Za Su Sa Ku Zama Marasa Aminci​—Jin Tsoron Mutum.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 16 sakin layi na 6-17

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 117 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba