Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Agusta p. 2
  • Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Saukin Kai

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Saukin Kai
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Daraja Bayinsa Masu Saukin Kai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Ka Koyi Tawali’u Na Gaske
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • Yesu Ya Kafa Misali Na Tawali’u
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Jehovah Ya Bayyana Ɗaukakarsa Ga Masu Tawali’u
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Agusta p. 2

RAYUWAR KIRISTA

Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Sauƙin Kai

ME YA SA YAKE DA MUHIMMANCI:

  • Sauƙin kai zai sa mu kusaci Jehobah sosai.​—Za 138:6

  • Sauƙin kai zai sa mu kasance da dangantaka mai kyau da mutane.​—Fib 2:3, 4

  • Girman kai yana da haɗari sosai.​—Mis 16:18; Eze 28:17

YADDA ZA KA KASANCE DA HALIN:

  • Ka nemi taimako kuma ka bi shawarar da aka ba ka.​—Za 141:5; Mis 19:20

  • Ka riƙa yi wa mutane hidima.​—Mt 20:25-27

  • Kada ka bar matsayin da kake da shi ya sa ka girman kai.​—Ro 12:3

Wani dan’uwa yana share bayan gidan Majami’ar Mulki

A waɗanne hanyoyi ne zan iya kasancewa da sauƙin kai?

KU KALLI BIDIYON NAN KU GUJI ABUBUWAN DA ZA SU SA KU ZAMA MARASA AMINCI​—GIRMAN KAI, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Mene ne halin da muke nunawa sa’ad da aka yi mana gargaɗi yake nuna game da mu?

  • Ta yaya addu’a take taimaka mana mu kasance da sauƙin kai?

  • A waɗanne hanyoyi ne za mu iya nuna cewa muna da sauƙin kai?

MISALI DAGA LITTAFI MAI TSARKI DON BIMBINI:

Yesu shi ne mutum mafi girma a duniyar nan. Duk da haka, ya yi wa wasu hidima.​—Mt 20:28; Yoh 13:3-5, 14, 15.

Ka tambayi kanka, ‘Ta yaya zan iya bin misalin Yesu?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba