DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 28-31
Jehobah Ya Albarkaci Ƙasar da Ba Ta Bauta Masa
29:18-20
Idan har Jehobah ya sāka wa al’ummar da ba sa bauta masa, zai sāka wa bayinsa amintattu don hidimar da suka yi!
ABIN DA ’YAN BABILA SUKA YI
Sun kai wa mutanen Tyre hari
IBADATA
Wane irin ƙalubale ne nake fuskanta a ibadata?
SADAUKARWAR DA SUKA YI
Sun kai wa Tyre hari har na tsawon shekara 13
Sojojin Babila sun sha wahala sosai
Ba a biya Babiloniyawa albashi ba
SADAUKARWATA
Wace sadaukarwa ce na yi a hidimata ga Jehobah?
YADDA JEHOBAH YA SĀKA MUSU
Jehobah ya ba su ƙasar Masar
LADAN DA NA SAMU
Ta yaya Jehobah ya sāka mini?