DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 24-27
Annabcin da Aka Yi Game da Tyre Ya Sa Mu Gaskata da Kalmar Allah
Hoto
Littafi Ezekiyel ya faɗi yadda za a halaka Tyre.
26:7-11
Bayan shekara ta 607 K.H.Y., wane ne ya halaka birnin Tyre?
26:4, 12
A shekara ta 332 K.H.Y., wane ne ya yi amfani da bulon gidajen birnin Tyre da aka halaka wajen gina gada zuwa tsibirin Tyre kuma ya halaka ta?