DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 15-17
Kana Cika Alkawuranka Kuwa?
17:18, 19
Wane alkawari ne Sarki Zadakiya ya karya?
Wane sakamako ne hakan ya janyo masa?
Waɗanne alkawurai ne na na yi?
Waɗanne abubuwa ne za su iya faruwa idan na karya alkawurana?