17-23 ga Yuli
EZEKIYEL 18-20
Waƙa ta 21 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Idan Jehobah Ya Yafe Mana, Yana Sake Tunawa da Zunubin Ne?”: (minti 10)
Eze 18:19, 20—Jehobah yana hukunta kowa bisa ga ayyukansa (w12 10/1 26 sakin layi na 2)
Eze 18:21, 22—Jehobah yana a shirye ya yafe zunuban waɗanda suka tuba kuma ba zai tuna da zunubansu kuma ba (w12 10/1 26 sakin layi na 3-7)
Eze 18:23, 32—Sai Jehobah ya gargaɗar da mutane sosai kafin ya halaka su (w08 4/1 5 sakin layi na 2; w06 12/1 22 sakin layi na 11)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Eze 18:29—Me ya sa Isra’ilawa suka kasance da ra’ayin da bai dace ba game da Jehobah, kuma ta yaya za mu guji yin hakan? (w13 8/15 11 sakin layi na 9)
Eze 20:49—Me ya sa mutane suke ganin Ezekiyel a matsayin “mai-maganar misalai,” kuma wane darasi ne za mu koya daga hakan? (w07 7/1 12 sakin layi na 8)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 20:1-12
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 1Yo 5:19—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don koma ziyara.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 3:2-5—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don ziyara ta gaba. (Ka duba mwb16.08 8 sakin layi na 2.)
Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w16.05 32—Jigo: Ta Yaya ’Yan’uwa a Ikilisiya Za Su Iya Nuna Farin Ciki Sa’ad da Aka Sanar Cewa An Dawo da Wani da Aka Yi Masa Yankan Zumunci?
RAYUWAR KIRISTA
“Za Ka Yafe wa Kanka Kuwa?”: (minti 10) Tattaunawa. Ka fara da nuna bidiyon nan Ku Nuna Aminci ta Wajen Amincewa da Hukuncin Jehobah—Ku Zama Masu Gafartawa.
Tambayoyin Matasa—Mene ne Ya Kamata In Yi Sa’ad da Na Yi Kuskure?: (minti 5) Ku tattauna talifin nan “Tambayoyin Matasa—Mene ne Ya Kamata In Yi Sa’ad da Na Yi Kuskure?” Ka fara karanta sashen nan “Mene ne Za Ka yi?” (ypq shafi na 12)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 15 sakin layi na 9-17
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 38 da Addu’a