DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 8-11
Sai da Taimakon Jehobah Ne Za Mu Yi Nasara
’Yan Adam ba su da iko ko ’yancin sarautar kansu
10:21-23
Dattawan Isra’ila sun ƙi bin umurnin Jehobah, kuma haka ya sa mutanen sun daina bauta masa
Mutanen da suka bi umurnin Jehobah sun sami albarka da kwanciyar rai da kuma farin ciki