Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Maris p. 4
  • 20-​26 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 20-​26 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Maris p. 4

20-26 ga Maris

IRMIYA 8-11

  •  Waƙa ta 117 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Sai da Taimakon Jehobah Ne Za Mu Yi Nasara”: (minti 10)

    • Irm 10:2-5, 14, 15​—Allolin al’ummai na ƙarya ne (it-1-E 555)

    • Irm 10:6, 7, 10-13​—Jehobah ba ya kamar allolin al’ummai domin shi kaɗai ne Allah na gaskiya (w04 10/1 23 sakin layi na 10)

    • Irm 10:21-23​—Sai da taimakon Jehobah ne ʼyan Adam za su iya yin nasara (w15 11/1 15 sakin layi na 1)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 9:24​—Wane irin fahariya ne yake da kyau? (w13 1/15 20 sakin layi na 16)

    • Irm 11:10​—Me ya sa Irmiya ya haɗa masarautar ƙabilu goma ta arewa a cikin saƙonsa na hukunci, duk da cewa an mallaki Samariya a shekara ta 740? (w07 4/1 8 sakin layi na 7)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 11:​6-16

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Takardar gayyata na taron Tunawa da kuma bangon gaban wp17.2​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Takardar gayyata na taron Tunawa da kuma bangon gaban wp17.2​—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) ld shafuffuka na 4-5 (Ɗalibin zai iya zaɓan hoton da yake so ku tattauna.)​—Ka gayyaci mutumin zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 101

  • “Yadda Za a Yi Amfani da Ka Saurari Allah”: (minti 15) Ka fara yin amfani da minti biyar wajen tattauna talifin. Bayan haka, a saka bidiyon da ya nuna yadda ake yin nazarin shafuffuka na 8 da 9 na ƙasidar. Ɗalibin yana amfani da Ka Saurari Allah, malamin kuma Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada. Ka ƙarfafa masu sauraro su bi nazarin da tasu ƙasidar.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr “Sashe na 3—Ƙa’idodin Mulkin—Yadda Ake Biɗan Adalcin Allah” da babi na 10 sakin layi na 1-7

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 35 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba