DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 5-7
Sun Daina Yin Nufin Allah
7:1-4, 8-10, 15
Da gaba gaɗi, Irmiya ya fallasa zunuban Isra’ilawa da kuma munafuncinsu
Isra’ilawan sun ɗauka cewa haikalin zai iya kāre su
Jehobah ya gaya musu cewa hadayun da suke yi kullum ba zai rufe laifuffukansu ba
Ka yi la’akari da wannan: Ta yaya zan tabbata cewa ibadata ta jitu da nufin Jehobah kuma ba ta munafunci ba ce?
Irmiya yana tsaye a ƙofar gidan Jehobah