Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Maris p. 3
  • 13-​19 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-​19 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Maris p. 3

13-19 ga Maris

IRMIYA 5-7

  •  Waƙa ta 66 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Sun Daina Yin Nufin Allah”: (minti 10)

    • Irm 6:13-15​—Irmiya ya fallasa zunuban mutanen (w88 11/1 9-10 sakin layi na 7-8)

    • Irm 7:1-7​—Jehobah ya yi ƙoƙarin taimaka musu su tuba (w88 11/1 10 sakin layi na 9-10)

    • Irm 7:8-15​—Isra’ilawa sun ɗauka cewa Jehobah ba zai ɗauki mataki ba (jr-E 21 sakin layi na 12)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 6:16​—Mene ne Jehobah ya ce mutanensa su yi? (w05 11/1 28 sakin layi na 11)

    • Irm 6:22, 23​—Me ya sa aka ce wata al’umma “tana zuwa daga ƙasar arewa”? (w88 11/1 11 sakin layi na 15)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 5:26–6:5

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) T-36​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) T-36​—Ka tattauna akwatin nan “Ka Yi Tunani a Kan Wannan Tambayar.” Ka gayyaci mutumin zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 1​—Ka gayyaci mutumin zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 125

  • “Yadda Za a Yi Amfani da Su Wane Ne Suke Yin Nufin Jehobah a Yau?”: (minti 15) Ka soma da yin amfani da minti biyar wajen tattauna talifin. Bayan haka, a saka bidiyon da ya nuna yadda ake nazarin darasi na 8 na ƙasidar. Ka ƙarfafa ’yar’uwa masu ɗalibai su riƙa tattauna ƙasidar kowane mako.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 9 sakin layi na 16-21, da akwatunan nan “Yadda Warƙoƙi Biyu Suka Ratsa Zukatan Mutane Biyu a Yankin Amazon” da “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 10 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba