Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Fabrairu p. 2
  • Yin Biyayya ga Jehobah Yana Kawo Albarka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yin Biyayya ga Jehobah Yana Kawo Albarka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Bayin Jehobah Suna Son Adalci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
  • Ka Yi Adalci Ka Kuma Ki Mugunta
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Ku Yi Zaman Lafiya da Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Fabrairu p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 47-51

Yin Biyayya ga Jehobah Yana Kawo Albarka

48:17

  • Domin Jehobah yana ƙaunar mu, ya nuna mana ‘hanyar da za mu bi’ don mu ji daɗin rayuwa. Za mu amfana idan muka yi masa biyayya

‘Salama . . . kamar kogi’

48:18

  • Jehobah ya yi alkawari cewa za mu ci gaba da kasancewa da salama a yalwace kamar kogi

“Adalcinka kuma kamar raƙuman teku”

  • Za mu kasance da halaye masu kyau da yawa kamar raƙuman teku

Kogin da ke gudu da kuma rakumin ruwa
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba