Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Fabrairu p. 3
  • 13-​19 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-​19 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Fabrairu p. 3

13-19 ga Fabrairu

ISHAYA 52-57

  •  Waƙa ta 148 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yesu Ya Sha Azaba Domin Mu”: (minti 10)

    • Ish 53:​3-5​—An rena shi kuma an kashe shi don zunubanmu (w09 1/15 26 sakin layi na 3-5)

    • Ish 53:​7, 8​—Ya yarda ya ba da ransa domin mu (w09 1/15 27 sakin layi na 10)

    • Ish 53:​11, 12​—Za mu iya ƙulla dangantaka da Allah domin Yesu ya riƙe aminci har mutuwa (w09 1/15 28 sakin layi na 13)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 54:1​—Wace ce “bakararriya” da aka ambata a wannan annabcin, kuma su waye ne ‘’ya’yanta’? (w06 3/15-E 11 sakin layi na 2)

    • Ish 57:15​—A wace hanya ce Jehobah yake “zaune” da mai “karyayyen ruhu” da kuma “mai-tawali’u”? (w05 11/1 14 sakin layi na 3)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 57:​1-11

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 6​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 7​—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 13-14 sakin layi na 16-17​—Idan akwai mahaifin da ke da ƙananan yara, ku sa ya yi nazari da ɗaya daga cikinsu.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 110

  • “Ku Sa Yaranku Su Yi Imani da Wanzuwar Mahalicci Sosai”: (minti 15) Tattaunawa. Ku saka bidiyon nan Abin da Tsararku Suka Ce​—Yin Imani da Allah.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 8 sakin layi na 8-13 da akwatin nan “Littattafan da aka Fi Bugawa a Faɗin Duniya”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 107 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba