Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Disamba
MAKON 14 GA DISAMBA
Waƙa ta 50 da Addu’a
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
ia babi na 4 sakin layi na 16-31, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 41 (minti 30)
Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Labarbaru 15-19 (minti 8)
Na 1: 2 Labarbaru 16:1-9 (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Me Ya Sa Ya Kamata Mu Yi Addu’a, Kuma A Wace Hanya?—wp14 9/1 16 sakin layi na 1-4 (minti 5)
Na 3: Abin da Ya Sa Ƙauna Ba Ta Ƙarewa—1 Kor. 13:8; 1 Yoh. 4:8 (minti 5)
Taron Hidima:
JIGON WATA: “Sai ta wurin wahala da yawa za mu shiga Mulkin Allah.”—A. M. 14:22.
Waƙa ta 128
Minti 30: “Ku Ƙaunaci Dukan ’Yan’uwa.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka yi amfani da bayanin da ke sakin layi na farko don gabatarwa da kuma sakin layi na ƙarshe don kammalawa.
Waƙa ta 73 da Addu’a