Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/15 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 23 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 23 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 23 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 11/15 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 23 ga Nuwamba

MAKON 23 GA NUWAMBA

Waƙa ta 26 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

ia babi na 3 sakin layi na 1-13, da akwatin da ke shafi na 29 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Labarbaru 1-5 (minti 8)

Na 1: 2 Labarbaru 3:14–4:6 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ƙauna Ba Ta Kishi​—⁠1 Kor. 13:4 (minti 5)

Na 3: Shin Littafi Mai Tsarki Kalmar Allah Ce da Gaske? Ta Yaya Aka Rubuta Littafi Mai Tsarki?​—⁠wp14 3/⁠1 16 sakin layi na 1-4 (minti 30)

Taron Hidima:

JIGON WATA: “Ni na dasa, Afollos ya yi ban ruwa; amma Allah ne ya ba da amfani.”​—⁠1 Kor. 3:⁠6.

Waƙa ta 47

Minti 10: “Abin da Muke Bukata don Mu Zama Ƙwararrun Malamai.” Jawabi.

Minti 10: Hali Mai Kyau Yana Sa Mutane Su Ji Bishara. Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Mayu, 2013, shafi na 10 sakin layi na 10-15. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.

Minti 10: “Ka Yi Amfani da Sassa Dabam-dabam na Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Yadda Ya Dace.” Tattaunawa. Ka sa a yi wani gajeren gwaji.

Waƙa ta 123 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba