Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/15 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 16 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 11/15 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Nuwamba

MAKON 16 GA NUWAMBA

Waƙa ta 17 da Addu’a

❑ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

ia babi na 2 sakin layi na 13-23, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 24 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Labarbaru 26-29 (minti 8)

Na 1: 1 Labarbaru 29:​20-30 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Mene Ne Kristi Zai Dawo Yi?​—⁠wp14 1/⁠1 16 sakin layi na 1-4 (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Kiristoci na Gaskiya Suke Bin Gargaɗin da Ke Romawa 12:19 (minti 5)

Taron Hidima:

JIGON WATA: “Ni na dasa, Afollos ya yi ban ruwa; amma Allah ne ya ba da amfani.”​—⁠1 Kor. 3:⁠6.

Waƙa ta 35

Minti 10: Ku Ci gaba da Yi wa Ɗalibanku “Ban Ruwa.” (1 Kor. 3:​6-8) Ka gana da majagaba na kullum da kuma mai shela. Yaya suka tsara ayyukansu don su iya koma ziyara wajen waɗanda suka saurari saƙonmu? Waɗanne shirye-shirye suke yi? Yaya suke bi da ƙalubalen rashin samun mutanen a gida? Waɗanne labarai masu daɗi suka samu?

Minti 20: “Yadda Za Ku Yi Amfani da Sauti.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka bayyana yadda masu shela za su iya shiga sashen sauti a dandalinmu na jw.org/⁠ha. Ka sa wa masu sauraro wani sauti su ji. Ka sa a sake yin gwaji da ke ƙarshen talifin nan “Ku Yi Amfani da Dandalinmu Sa’ad da Kuke Wa’azi​—⁠‘An Amsa Tambayoyin Littafi Mai Tsarki’” a Hidimarmu ta Mulki ta Nuwamba, 2014.

Waƙa ta 108 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba