Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/15 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 19 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 19 ga Oktoba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 19 GA OKTOBA
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 10/15 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 19 ga Oktoba

MAKON 19 GA OKTOBA

Waƙa ta 54 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

ia shafi na 2-3 da kuma gabatarwa, sakin layi na 1-15 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Labarbaru 8-11 (minti 8)

Na 1: 1 Labarbaru 11:​15-25 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ta Yaya Addu’o’in da Jehobah Yake Ji Suna Kama da Turare Mai Ƙamshi a Gabansa?​—⁠Zab. 141:2; R. Yoh. 5:8 (minti 5)

Na 3: Mene Ne Ya Wajaba Mu Yi don Allah Ya Saurare Mu?​—⁠wp13 9/⁠1 16 sakin layi na 1-4 (minti 5)

Taron Hidima:

JIGON WATA: Ku zama “dasassu” da kuma ‘kafaffu cikin bangaskiya.’​—⁠Kol. 2:​6, 7.

Waƙa ta 83

Minti 20: “Yadda Za Mu Ratsa Zukatan Mutane.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sa a yi gwaji biyu da suka bambanta da juna. Wata mata ta gaya wa mai shela cewa yaronta ya mutu kuma yana sama yanzu. A gwaji na farko, mai shelan ya karanta littafin Mai-Wa’azi 9:5 da ya yi magana game da yanayin matattu. Matar ba ta gamsu da ayar ba kuma ta yi banza da maganar. A gwaji na biyu, mai shelan da basira ya karanta littafin Yohanna 5:​28, 29 da ya yi magana game da begen tashin matattu kuma bayan haka, matar ta saurari saƙon da zuciya ɗaya.

Minti 10: Yara da Manya, Ku Kafa wa Wasu Misali Mai Kyau. (Filib. 3:17; 1 Tim. 4:12) Tattaunawar da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Maris, 2015, shafi na 6 sakin layi na 2-3 da kuma 15 ga Maris, 2013, shafi na 32 sakin layi na 1-5. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.

Waƙa ta 90 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba