Tsarin Ayyuka na Makon 17 ga Agusta
MAKON 17 GA AGUSTA
Waƙa ta 5 da Addu’a
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl babi na 29 sakin layi na 1-10 (minti 30)
Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sarakuna 1-4 (minti 8)
Na 1: 2 Sarakuna 1:11-18 (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Abin da Ya Sa Bai Kamata Mu Yi Da-Na-Sani da Abubuwa da Muka Sadaukar don Mu Bauta wa Jehobah Ba—Luk. 9:62 (minti 5)
Na 3: Abubuwan da Ya Wajaba Mu Yi don Mu Kusaci Allah—igw 28 sakin layi na 5 zuwa 29 sakin layi na 3 (minti 5)
Taron Hidima:
Jigon Wata: ‘Da Ni da Gidana, Jehobah Za Mu Bauta Wa.’ —Josh. 24:15.
Waƙa ta 52
Minti 30: “Waɗannan Kalmomin Su Zauna a Zuciyarku.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka yi amfani da bayanin da ke sakin layi na farko don gabatarwa, da sakin layi na ƙarshe don kammalawa.
Waƙa ta 88 da Addu’a