Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/15 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 10 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 8/15 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Agusta

MAKON 10 GA AGUSTA

Waƙa ta 61 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 28 sakin layi na 18-21, da akwatin da ke shafi na 289 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sarakuna 21-22 (minti 8)

Na 1: 1 Sarakuna 22:13-23 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ta Yaya Za Ka Kusaci Allah?—igw 28 sakin layi na 1-4 (minti 5)

Na 3: Ku Yi Hattara da Jarabar Dukiya—Mat.13:22 (minti 5)

Taron Hidima:

Jigon Wata: ‘Da Ni da Gidana, Jehobah Za Mu Bauta Wa.’ —Josh. 24:15.

Waƙa ta 41

Minti 10: ‘Da Ni da Gidana, Jehobah Za Mu Bauta Wa.’ Jawabin da zai bayyana jigon watan. Ka karanta kuma ka tattauna Kubawar Shari’a 6:6, 7; Joshua 24:15 da Misalai 22:6. Ka nanata cewa magidanta suna da hakkin yin ja-gora a cikin iyalinsu a batun ibada. Ka ambata kayan aiki dabam-dabam da ƙungiyar Jehobah ta tanadar don iyalai. Ka ɗan faɗi wasu abubuwa da za a tattauna a Taron Hidima na wannan watan kuma ka nuna yadda suke da nasaba da jigon.

Minti 20: “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Koyar da Sababbi.” Tattaunawa. Ka sa ’yan’uwa su faɗi yadda iyaye za su amfana daga waɗannan ƙa’idodin sa’ad da suke taimaka wa yaransu su bauta wa Jehobah. Ka sa a yi gwajin da ya nuna yadda baba yake koya wa ɗansa ko ’yarsa yin wa’azi.

Waƙa ta 93 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba