Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/15 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 27 Ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 27 Ga Afrilu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 27 GA AFRILU
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 4/15 p. 3

Tsarin Ayyuka Makon 27 Ga Afrilu

MAKON 27 GA AFRILU

Waƙa ta 1 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 23 sakin layi na 19-23, da akwatin da ke shafi na 239 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sama’ila 26-31 (minti 8)

Bitar Makarantar Hidima ta Allah (minti 20)

Taron Hidima:

Jigon Wata: Ku zama masu hikima ta yin “amfani da lokaci” a hanya mafi inganci.—Afis. 5:15, 16, Littafi Mai Tsarki.

Waƙa ta 66

Minti 5: Labarai. Ka sa a yi gwaji ɗaya ko biyu da za su nuna wani mai shela yana wa’azi da gaba gaɗi game da Mulkin. Ka ɗan tattauna Ibraniyawa 6:11, 12 don ka nuna muhimmancin yin shelar Mulkin da himma sosai.

Minti 10: Yadda Za Mu Bayyana Mulkin—Abin da Yake Nufi da Abin da Zai Yi. Dattijo zai tattauna bayanin da ke littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 280, sakin layi na 1-4.

Minti 15: “Ku Yi Amfani da Ikon Kalmar Allah a Wa’azi.” Tattaunawa. Bayan haka, ka sa a yi gwaji mai sassa biyu. Da farko, mai shelar ya gabatar da ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! ga wani maigida kuma ya yi kaulin wani sashe na 2 Timotawus 3:16, 17, ba tare da karantawa ba. Bayan haka, mai shelar ya sake yin gwajin, amma a wannan karon ya karanta nassin. Ka ba masu sauraro dama su yi kalami a kan dalilin da ya sa gwaji na biyun zai fi cim ma sakamako mai kyau.

Waƙa ta 124 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba