Tsarin Ayyuka na Makon 23 ga Maris
MAKON 23 GA MARIS
Waƙa ta 119 da Addu’a
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl babi na 22 sakin layi na 1-8 (minti 30)
Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sama’ila 10-13 (minti 8)
Na 1: 1 Sama’ila 11:1-10 (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Annabta Game da Zamaninmu?—igw 12 sakin layi na 1-4 (minti 5)
Na 3: Ta Yaya Za Mu Bi Shawarar da Ke Matta 10:16? (minti 5)
Taron Hidima:
Jigon Wata: ‘Ku Zama Shiryayyu don Kowane Kyakkyawan Aiki.’—Tit. 3:1.
Waƙa ta 20
Minti 30: “Taron Fita Wa’azi da Ke Cim ma Manufarsu.” Tambayoyi ana ba da amsoshi.
Waƙa ta 32 da Addu’a