Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/15 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Maris
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 16 GA MARIS
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 3/15 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Maris

MAKON 16 GA MARIS

Waƙa ta 65 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 21 sakin layi na 16-21 da akwatin da ke shafi na 217 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sama’ila 5-9 (minti 8)

Na 1: 1 Sama’ila 6:10-21 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Wane Darasi Ne Za Mu Iya Koya Daga ’Ya’yan Matan Zelophehad?—Lit. Lis. 36:10-12 (minti 5)

Na 3: Annabce-annabcen Almasihu da Suka Cika a Kan Yesu—igw 11 (minti 5)

Taron Hidima:

Jigon Wata: ‘Ku Zama Shiryayyu don Kowane Kyakkyawan Aiki.’—Tit. 3:1.

Waƙa ta 98

Minti 10: Sun Ba da Kansu da Yardar Rai—A Ƙasar Taiwan. Ku tattauna bayanin da ke Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Oktoba, 2014, shafuffuka na 3-6. Wane shiri ne masu shela da aka ambata a cikin talifin suka yi don su ƙaura zuwa wata ƙasa? Waɗanne albarka ne suka samu?

Minti 20: “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Samun Wani da Za Ku Riƙa Kai wa Mujallu a Kai a Kai.” Tattaunawa. A ƙarshen tattaunawar, ka sa wani mai shela ya yi gwaji a kan yadda zai soma nazarin Littafi Mai Tsarki da wani da ya saba ba wa mujallunmu. Bayan haka, ka gana da wani mai shela da yake da mutanen da yake ba su mujallunmu a kai a kai. Mutane nawa ne yake ba mujallu? Wane shiri yake yi kafin ya kai musu mujallun? Ka gaya masa ya ba da wani labari na musamman a kan wannan batun.

Waƙa ta 101 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba