Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 1/15 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Fabrairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 2 GA FABRAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 1/15 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Fabrairu

MAKON 2 GA FABRAIRU

Waƙa ta 109 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 19 sakin layi na 18-23 da akwatin da ke shafi na 198 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Alƙalawa 8-10 (minti 8)

Na 1: Alƙalawa 8:13-27 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Wane Ne Ainihin Mawallafin Littafi Mai Tsarki?—igw 6 sakin layi na 1-5 (minti 5)

Na 3: Yadda Za Mu Iya Bin Shawarar da Yesu Ya Bayar a Matta 22:21 (minti 5)

Taron Hidima:

Jigon Wata:Ku Yi Hidimar “Ubangiji da Iyakacin Tawali’u.”—Ayyukan Manzanni 20:19.

Waƙa ta 110

Minti 10: Ku Ba da Mujallu a Watan Fabrairu. Tattaunawa. Ka sa a yi gwaji bisa ga gabatarwar da ke wannan shafin don nuna yadda za mu ba da mujallun. Bayan haka, ka tattauna gabatarwar daga farko zuwa ƙarshe.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Mene Ne Muka Cim Ma? Tattaunawa. Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka amfana daga bin shawarar da aka bayar a talifin nan “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yadda Za Mu Bi da Maigidan da Ya Hasala.” Ka ba masu sauraro dama su faɗi labarai masu daɗi da suke da shi.

Sabuwar waƙa mai jigo “Ka Ba Mu Ƙarfin Zuciya” da Addu’a

Tunasarwa: Don Allah a saka wa masu sauraro sabuwar waƙar sau ɗaya don su saurara, bayan haka, sai su rera waƙar tare.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba