Sanarwa
◼ Littattafan da za mu ba mutane a watan Janairu da Fabrairu: Ku ba da ɗaya daga cikin ƙasidun nan masu shafuffuka 32: Albishiri Daga Allah!, Ka Saurari Allah, ko kuma Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada. Maris da Afrilu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake!
◼ Daga watan Maris zuwa Agusta 2015, jigon jawabin da mai kula da da’ira zai bayar shi ne “Yanayin Duniyar Nan Yana Shuɗewa.”