Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/14 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 17 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 17 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 17 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 11/14 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 17 ga Nuwamba

MAKON 17 GA NUWAMBA

Waƙa ta 26 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 16, sakin layi na 1-9 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Kubawar Shari’a 23-27 (minti 10)

Na 1: Kubawar Shari’a 25:17–26:10 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Littafi Mai Tsarki Bai Goyi Bayan Bikin Mass Ba—td 1B (minti 5)

Na 3: Allah Ya Tuna da Ɗansa—lr babi na 39 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 118

Minti 10: Wane ne Abokin Kirki? Tattaunawa a kan bidiyon nan Wane ne Abokin Kirki? (Ka shiga dandalin jw.org/ha, ƙarƙashin KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > MATASA.) Ka saka wa masu sauraro bidiyon don su kalla. Bayan haka, ka yi amfani da tambayoyin nan don tattaunawa da masu sauraro: (1) Wane ne abokin kirki? (2) Waɗanne halaye ne za su nuna cewa mutum abokin kirki ne? (3) Ta yaya za ku san abokin kirki? (4) Me ya kamata ku yi don ku kyautata abokantakarku? Idan ba zai yiwu ku kalli bidiyon ba, ku tattauna akwatunan da ke shafuffuka na 29 da 30 a cikin littafin nan Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah.

Minti 10: Ƙauna Tana Sa a San da Mu. (Yoh. 13:35) Tattaunawa a kan batun da ke Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Janairu, 2010, shafuffuka na 15-16, sakin layi na 18-21. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.

Minti 10: “Sabuwar Hanya Mai Ban Sha’awa na Yin Wa’azi ga Jama’a.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Idan akwai wurin da mutane suke yawan wucewa a yankinku, ka gana da mai kula da hidima a kan shirye-shiryen da ake da shi don yin wa’azi ga jama’a, kuma ka ba masu sauraro dama su ba da labarin da suka samu.

Waƙa ta 92 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba