Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/14 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 1 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 1 ga Satumba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 1 GA SATUMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 8/14 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 1 ga Satumba

MAKON 1 GA SATUMBA

Waƙa ta 46 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 12 sakin layi na 9-15 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Littafin Lissafi 17-21 (minti 10)

Na 1: Littafin Lissafi 17:1-13 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Inda Za Ka Sami Ta’aziyya—lr babi na 31 (minti 5)

Na 3: Ya Kamata Mu Yi La’akari da Alamun Kwanaki na Ƙarshe—td 28B (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 98

Minti 10: Ku Ba da Mujallu a Watan Satumba. Tattaunawa. Ta wajen yin amfani da gabatarwar da ke wannan shafin, ka sa a nuna yadda za a iya ba da mujallun. Bayan hakan, ka bayyana kowace gabatarwa bi da bi.

Minti 10: Mene Ne Muka Cim Ma? Tattaunawa. Ka ba masu shela dama su faɗi yadda suka amfana daga bin bayanin da ke talifin nan “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Yin Shelar Mulkin da Gaba Gaɗi.” Ka ba masu sauraro dama su faɗi labarai a kan ƙalubalen da suka fuskanta wajen yin magana game da Mulkin. Ta yaya suka shawo kan ƙalubalen?

Minti 10: Rahoton Kamfen na Musamman. Jawabi da mai kula da hidima zai yi. Ka taƙaita muhimman batutuwa daga wannan Hidimarmu ta Mulki a kan dalilin da ya sa muke bukata mu ci gaba da yin shelar Mulkin. Ta yaya ikilisiya ta bi wannan ja-gorar? Waɗanne abubuwa ne aka cim ma a kamfen ɗin?

Waƙa ta 45 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba