Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/14 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 18 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 18 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 18 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 8/14 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 18 ga Agusta

MAKON 18 GA AGUSTA

Waƙa ta 78 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 11 sakin layi na 17-22 da akwatin da ke shafi na 116 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Littafin Lissafi 10-13 (minti 10)

Na 1: Littafin Lissafi 10:1-16 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Abin da Ake Nufi da ‘Ƙarshen Duniya’—td 28A (minti 5)

Na 3: Taimako Domin Mu Kawar da Tsoronmu—lr babi na 30 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 27

Minti 10: ‘Ka Tattara Dukan Jama’a.’ Tambayoyi ana ba da amsoshi.

Minti 10: “Gayyata ta Musamman.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka ba wa kowa kwafi ɗaya na wannan gayyatar kuma ku tattauna abin da ke ciki. Ka sanar da ikilisiyar ranar da za a fara kamfen ɗin, kuma ka bayyana tsarin da ikilisiyar ta yi don rarraba wannan gayyatar a dukan yankinta. Ka sa a yi wani gajeren gwaji.

Minti 10: “Ku Kasance da Hali Mai Kyau a Gaban Mutane.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ƙari ga haka, ku tattauna wasu bayanai daga “Tunasarwa Game da Taron Yanki na 2014” da suka shafi ikilisiyar da kuma wasiƙar 3 ga Agusta, 2013, da aka aika zuwa dukan ikilisiyoyi a kan yadda za mu iya kāre kanmu daga haɗari sa’ad da muka halarci taronmu.

Waƙa ta 125 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba