Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/14 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 11 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 11 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 11 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 8/14 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 11 ga Agusta

MAKON 11 GA AGUSTA

Waƙa ta 71 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 11 sakin layi na 9-16 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Littafin Lissafi 7-9 (minti 10)

Na 1: Littafin Lissafi 9:9-23 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ba Ta Ƙoƙarin Mutane Ne Za A Kafa Mulkin Allah Ba—td 33C (minti 5)

Na 3: Dukan Liyafa Ce Take Faranta wa Allah Rai?—lr babi na 29 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 107

Minti 5: “1914-2014: Shekaru Ɗari da Kafa Mulkin Allah!” Tattaunawa. Ka sa a karanta sakin layi na farko a wannan shafin. Za a tattauna batun Mulkin sosai a wasu Taron Hidima a wannan watan. Ka ambata yadda ikilisiyarku ta tsara ta yi wa’azi a wannan watan.

Minti 10: “Ku Yi Amfani da Sabuwar Warƙar da Aka Wallafa don Dandalinmu.” Ku tattauna abin da ke cikin warƙar. Ka sa a yi gwajin da zai nuna mai shela yana ba da warƙar sa’an nan ya yi amfani da ƙaramar na’ura wajen nuna wa mutumin yadda zai shiga dandalinmu na jw.org.

Minti 15: “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Yin Shelar Mulkin da Gaba Gaɗi.” Tattaunawa. Ka sa masu shela biyu su yi gwajin da ke gaba: Wani mai shela yana cikin mota. Mutumin da ke gefensa ya kalli wata jarida kuma ya ce: “Wannan duniyar ta dagule! Kowa yana ganin shi ke da mafita, amma abubuwa suna daɗa muni.” Sai mai shelar ya soma yi wa kansa magana yana cewa: ‘Bai kamata in yi shuru ba. Wajibi ne in yi masa wa’azi game da Mulkin!’ Bayan haka, mai shelar ya ce: “Gaskiya ne, munanan labarai suna ko’ina. Amma bari in ba ka wannan warƙar. Dandalin da wannan warƙar ta yi bayani a kai ya taimaka mini in sami amsoshi ga muhimman tambayoyi game da rayuwa.” Mai shelar ya nanata wani batu daga cikin warƙar, kuma mutumin ya nuna yana son saƙonmu.

Waƙa ta 92 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba