1914-2014 Shekaru Ɗari da Kafa Mulkin Allah!
A shekara ta 1922, Ɗan’uwa J. F. Rutherford, cike da gaba gaɗi, ya ce: “Duba, Sarkin yana sarauta! . . . Ku yi shelar Sarkin da kuma mulkinsa.” Shekaru ɗari ke nan da kafa Mulkin, amma har ila waɗannan kalaman suna sa mu farin ciki. Bari mu yi iyakacin ƙoƙarinmu a wannan watan Agusta mu taimaki mutane su san game da Mulkin ta dandalinmu na Intane!