Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/14 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 21 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 7/14 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Yuli

MAKON 21 GA YULI

Waƙa ta 73 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 10 sakin layi na 8-17 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Levitikus 25-27 (minti 10)

Na 1: Levitikus 26:1-17 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Yin Imani da Yesu Ne Kawai Zai Sa a Sami Ceto?—td 43C (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Yake da Wuya A Yi Nagarta—lr babi na 26 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 67

Minti 10: An Yaba Mana don Kasancewa da Halin Kirki. Ku tattauna bayanin da ke Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Afrilu, 2010 shafi na 6, sakin layi na 16 da kuma Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Yuni, 2009 shafi na 15, sakin layi na 16. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.

Minti 10: Za Ka Yi Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci a Watan Agusta? Jawabi. Ka gana da masu shela biyu ko uku da suke so su yi hidimar majagaba na ɗan lokaci a watan Agusta duk da cewa suna rashin lafiya ko kuma suna da ayyuka da yawa. Wane shiri ne suke yi don su ga cewa sun sami damar yin hidimar majagaba na ɗan lokaci? Ka kira mai kula da hidima ya zo ya faɗi tsarin yin wa’azi da za a bi a watan Agusta.

Minti 10: “Yaya Jehobah Yake Ɗauka Na?” Tambayoyi ana ba da amsoshi.

Waƙa ta 65 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba