Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/14 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 16 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 6/14 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Yuni

MAKON 16 GA YUNI

Waƙa ta 111 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 8 sakin layi na 17-24 da akwatin da ke shafi na 86 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Levitikus 6-9 (minti 10)

Na 1: Levitikus 8:18-30 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ba Allah Ɗaya Ba Ne Dukan Mutane Suke Yi wa Sujada—td 23D (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Bai Kamata Mu Yi Ƙarya Ba—lr babi na 22 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 37

Minti 30: “Ku Tuna da Waɗanda Suke Gidajen Kula da Tsofaffi.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Sa’ad da kake tattauna sakin layi na 4, ka sa a yi gwajin da zai nuna ƙwararrun ’yan’uwa biyu da suke tattaunawa da manajan wani gidan kula da tsofaffi don su nemi izinin ƙafa rukunin nazarin Littafi Mai Tsarki a wurin. Idan ba ku da gidan kula da tsofaffi a yankinku, ku tattauna batun nan “Yadda Za Mu Girmama Iyayenmu Tsofaffi,” da aka ɗauko daga littafin nan Asirin Farinciki Na Iyali, sura ta 15, sakin layi na 1-14.

Waƙa ta 90 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba