Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/14 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 2 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 5/14 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Yuni

MAKON 2 GA YUNI

Waƙa ta 134 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 8 sakin layi na 1-8 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Fitowa 38-40 (minti 10)

Na 1: Fitowa 40:20-38 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Faɗa Game da Wanzuwar Allah—td 23B (minti 5)

Na 3: Kana So Kullum Ka Kasance na Farko?—lr babi na 20 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 115

Minti 10: Ku Ba da Mujallu a Watan Yuni. Tattaunawa. Da farko, ka sa a nuna yadda za a iya ba da mujallu ta wajen yin amfani da gabatarwa biyu da ke wannan shafin. Bayan haka, ka tattauna gabatarwar daga farko zuwa ƙarshe. A ƙarshe, ka ƙarfafa dukan masu sauraro su karanta mujallun da kyau kuma su ƙoƙarta su ba mutane mujallun da himma.

Minti 10: Bukatun Ikilisiya.

Minti 10: Mene Ne Muka Cim Ma? Tattaunawa. Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka amfana daga bin shawarar da ke talifin nan “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Hanyar Shirya Gabatarwarmu.” Ka ba masu sauraro dama su faɗi labarai masu daɗi dangane da wannan.

Waƙa ta 44 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba