Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/14 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 26 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 26 ga Mayu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 26 GA MAYU
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 5/14 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 26 ga Mayu

MAKON 26 GA MAYU

Waƙa ta 60 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 7 sakin layi na 18-22 da akwatin da ke shafi na 75 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Fitowa 34-37 (minti 10)

Na 1: Fitowa 34:1-16 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ya Kamata Kiristoci Su Yi Amfani da Sunan Allah—td 23A (minti 5)

Na 3: Daidai Ne A Yi Faɗa?—lr babi na 19 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 32

Minti 10: Ku Soma Nazari da Mutane a Ranar Asabar ta Farko. Tattaunawa. Ka ba masu sauraro dama su ba da labaran abubuwa da suka faru sa’ad da suka soma nazari da mutane a Asabar ta farko a watan. Ka sa a nuna yadda za a iya soma nazari da mutane a Asabar ta farko a watan Yuni, ta wajen bin gabatarwa da ke shafi na 4. Ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su yi hakan.

Minti 10: Jimre wa Tsanantawa Yana Ba da Shaida. (Luk 21:12, 13) Ku tattauna abin da ke Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Maris 2007, shafi na 14-15, sakin layi na 13-15. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussa da suka koya.

Minti 10: Tambayoyin Masu Shela. Dattijo ne zai tattauna wannan sashen. Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka amfana sa’ad da iyayensu suka yi musu koyarwa masu zurfi daga Littafi Mai Tsarki.

Waƙa ta 88 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba