Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/14 p. 8
  • Tsarin Ayyuka na Makon 5 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 5 ga Mayu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 5 GA MAYU
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 4/14 p. 8

Tsarin Ayyuka na Makon 5 ga Mayu

MAKON 5 GA MAYU

Waƙa ta 33 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 6 sakin layi na 16-21, da akwatin da ke shafi na 65 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Fitowa 23-26 (minti 10)

Na 1: Fitowa 25:1-22 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ya Kamata Mu Bauta wa Jehobah Ne Kaɗai—td 40C (minti 5)

Na 3: Mene Ne Yake da Muhimmancin Gaske?—lr babi na 16 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 117

Minti 10: Ku Ba da Mujallu a Watan Mayu. Tattaunawa. Da farko, ka sa a yi amfani da gabatarwar da ke shafi na 8 don a nuna yadda za a iya ba da mujallun. Bayan haka, ka tattauna gabatarwar daga farko zuwa ƙarshe. A ƙarshe, ka ƙarfafa dukan masu sauraro su karanta mujallunmu da kyau kuma su ƙoƙarta su ba mutane mujallun da himma.

Minti 10: Bukatun Ikilisiya.

Minti 10: Mene Ne Muka Cim Ma? Tattaunawa. Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka amfana daga bin shawarar da ke wannan sashen “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Yadda Za Ka Zama Abokin Wa’azi Mai Taimako.” Ka ba masu sauraro dama su faɗi labarai masu daɗi da suka samu daga bin wannan shawarar.

Waƙa ta 103 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba