Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 1/14 p. 4
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 1/14 p. 4

Sanarwa

◼ Littattafan da za mu ba mutane a watan Janairu: Kamfen na musamman don rarraba Bisharar Mulki ta 38, mai jigo Matattu Za Su Sake Rayuwa Kuwa? Idan aka gama rarraba Bisharar Mulki ta 38 kafin ƙarshen watan, sai a soma ba mutane littattafan da ya kamata a rarraba a watan gobe. Fabrairu: Albishiri Daga Allah!, Ka Saurari Allah, Ka Saurari Allah don Ka Rayu Har Abada, Hanyar Rai Madawwami—Ka Same Ta Kuwa? ko kuma duk wata ƙasida mai shafuffuka 32 da kuke da ita a ikilisiyarku. Don Musulmai: Cikakken Imani—Zai Sa Ka Yi Farin Ciki a Rayuwa, Shiriyar Allah—Hanyarmu ta Samun Aljanna ko kuma su biyun a take. Maris da Afrilu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake!

◼ Muna farin cikin sanar da ku cewa a shekara ta 2014, za a yi taron da’ira da na musamman a yaren kurame wato, American Sign Language (ASL) a waɗannan wuraren: A Badagry a ranar 15-16 ga Maris da kuma 6 ga Yuli; a Benin City a ranar 15 ga Fabrairu da kuma 3-4 ga Mayu; a Ibadan a ranar 14-15 ga Yuni da kuma 23 ga Agusta; a Kwali a ranar 24-25 ga Mayu da kuma 9 ga Agusta; a Lekki a ranar 1-2 ga Maris da kuma 13 ga Yuli; a Uli a ranar 23 ga Fabrairu da kuma 10-11 ga Mayu. Za a kuma yi taron a Faransanci a Lekki a ranar 5-6 ga Afrilu da kuma 19 ga Yuli. Za a yi waɗannan taron gabaki ɗaya a yaren kurame na ASL da kuma Faransanci. Duk wanda ya iya waɗannan yaruka zai iya halarta.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba