Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 1/14 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 3 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 3 ga Fabrairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 3 GA FABRAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 1/14 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 3 ga Fabrairu

MAKON 3 GA FABRAIRU

Waƙa ta 22 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 2 sakin layi na 12-20 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Farawa 21-24 (minti 10)

Na 1: Farawa 23:1-20 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Me Ya Sa Warkarwa ta Ibada Take da Muhimmanci?—td 42A (minti 5)

Na 3: “Wannan Ɗana Ne”—lr babi na 5 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 81

Minti 10: Ku Ba da Mujallu a Watan Fabrairu. Tattaunawa. Ka sa a yi amfani da gabatarwar da ke wannan shafin don a nuna yadda za a iya ba da mujallun. Bayan haka, ka tattauna gabatarwar ta wajen karanta jimla bayan jimla kuma ka ba masu sauraro dama su faɗi manufar kowace jimla, har sai kun kai ƙarshen gabatarwar. Ka tuna wa masu shela cewa za su iya yin amfani da nasu kalmomin ko kuma su shirya nasu gabatarwar, maimakon bin gabatarwar da aka tanadar kalma bayan kalma. A ƙarshe, ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su karanta mujallunmu da kyau kuma su ƙoƙarta su ba mutane mujallun da himma.

Minti 10: Bukatun Ikilisiya.

Minti 10: Bisa ga ’Ya’yansu Za Ku Gane Su. (Mat. 7:16) Tattauna bayanin da ke Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Yuli 2013, shafi na 11, sakin layi na 1-5. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.

Waƙa ta 25 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba