Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 1/14 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Janairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 13 GA JANAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 1/14 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Janairu

MAKON 13 GA JANAIRU

Waƙa ta 131 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 1 sakin layi na 10-17 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Farawa 6-10 (minti 10)

Na 1: Farawa 9:18–10:7 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: An Halicci Duniya don Ta Zama Aljanna—td 15A (minti 5)

Na 3: Wasiƙa Daga Wurin Allah Mai Ƙauna—lr babi na 2 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 69

Minti 10: Amfanin Maimaitawa Sa’ad da Muke Wa’azi. Jawabi bisa ga bayanin da ke shafuffuka na 206-207 a cikin littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education. Ka sa a yi gwajin da zai nuna yadda za a bi ɗaya daga cikin shawarwarin da ke littafin.

Minti 10: Maza da Suke Yin Hidima da Kyau. (1 Tim. 3:13) Ka gana da bayi masu hidima biyu. Waɗanne ayyuka ne suke yi a cikin ikilisiya, kuma mene ne hakan ya ƙunsa? Me ya motsa su su ba da kansu don su zama bayi masu hidima? Me ya sa suke jin daɗin yi wa ’yan’uwansu hidima da kuma taimaka wa dattawa?

Minti 10: “Ku Bi Gurbin Annabawa—Mikah.” Tambayoyi ana ba da amsoshi.

Waƙa ta 35 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba