Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/13 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 4 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 4 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 4 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 10/13 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 4 ga Nuwamba

MAKON 4 GA NUWAMBA

Waƙa ta 116 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

jl Darasi na 3-4 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Titus 1-3–Filimon 1-25(minti 10)

Na 1: Titus 2:1-15 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Kwanakin Halitta Ba Kwanaki na Awa 24 Ba Ne—td 20B (minti 5)

Na 3: Me Ya Sa Ya Kamata Mu Yi Watsi da “Tatsuniyoyi”?—1 Tim. 1:3, 4; 2 Tim. 4:3, 4 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 95

Minti 10: Yadda Za A Ba da Mujallunmu a Watan Nuwamba. Tattaunawa. Ka yi amfani da sakan 30 zuwa minti ɗaya don ka ambata dalilin da ya sa mutane a yankinku za su so mujallun. Bayan haka, sai ka ba masu sauraro dama su faɗi tambayar da za su yi da za ta sa mutane su so Hasumiyar Tsaro ɗin, kuma su faɗi nassin da za su karanta bisa ga jigon da ke bangon gaba na mujallar. Ka yi hakan ma da Awake! kuma idan da sauran lokaci, ka yi hakan da wani talifi dabam a cikin Hasumiyar Tsaro ko kuma Awake! Ka sa a nuna yadda za a iya ba da kowacce cikin mujallun.

Minti 10: Bukatun Ikilisiya.

Minti 10: Kalmar Allah Tana da Iko. (Ibran. 4:12) Tattaunawa bisa ga bayanin da ke cikin Hasumiyar Tsaro ta Janairu-Fabrairu 2013, shafuffuka na 10 da 11. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.

Waƙa ta 114 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba