Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/13 p. 4
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 10/13 p. 4

Sanarwa

◼ Littattafan da za a ba mutane a watan Oktoba: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Nuwamba da Disamba: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?, Za Ka So Ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin?, ko kuma wata warƙa dabam da kuke da ita a ikilisiyarku. Janairu: Ƙasidar Albishiri Daga Allah! ko kuma wata ƙasida mai shafuffuka 32 da kuke da ita.

◼ Ku daidaita tsarin ayyuka na makon da ya gabaci makon taron gundumarku don ku yi bitar gargaɗi da tunasarwa da ke cikin Hidimarmu ta Mulki na watan Agusta. Bayan wata guda ko biyu da halartan taron gunduma, sa’ad da ake gudanar da sashen bukatun ikilisiya, a tattauna darussan da masu shela suka koya a taron kuma suke amfani da su a hidima.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba