Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/13 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 28 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 28 ga Oktoba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 28 GA OKTOBA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 10/13 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 28 ga Oktoba

MAKON 28 GA OKTOBA

Waƙa ta 31 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

jl shafi na 3 da Darasi na 1-2 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Timotawus 1-6–2 Timotawus 1-4 (minti 10)

Bitar Makarantar Hidima ta Allah (minti 20)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 61

Minti 5: “Me Za Ku Yi a Ranakun Hutu?” Jawabi.

Minti 10: Ka Taimaki Mutane Su Fahimci Amfanin Bishara. Tattaunawa bisa ga bayanin da ke littafin Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 159. Ka sa a yi amfani da gabatarwa da ke tattauna abubuwan da ke damun mutane a yankinku wajen nuna yadda za a iya ba da littafin Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Minti 15: Muhimmancin Kasancewa a Kan Kari. Tattaunawa. (1) Ta yaya Jehobah ya kafa misali mai kyau na kasancewa a kan kari? (Hab. 2:3) (2) Ta yaya zuwa taro da kuma wa’azi da wuri za su nuna cewa muna ɗaukaka Jehobah kuma muna yi wa ’yan’uwanmu alheri? (3) Ta yaya zuwa taron fita wa’azi a makare yake shafan ’yan’uwan da ke rukuninmu da kuma ɗan’uwan da zai gudanar da taron? (4) Idan muka gaya ma wani da yake son saƙonmu cewa za mu dawo a lokaci kaza, me ya sa yake da muhimmanci mu isa wurinsa a kan lokaci? (Matt. 5:37) (5) Mene ne zai taimaka mana mu halarci taro da wuri kuma mu koma ziyara a daidai lokacin da muka alkawarta?

Waƙa ta 69 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba