Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/13 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Oktoba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 14 GA OKTOBA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 10/13 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Oktoba

MAKON 14 GA OKTOBA

Waƙa ta 32 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 16, sakin layi na 9-14 da akwati (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Filibiyawa 1-4–Kolosiyawa 1-4 (minti 10)

Na 1: Filibiyawa 3:17–4:9 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ba Bitrus Ba Ne Tushen Coci na Farko—td 13B (minti 5)

Na 3: Ta Yaya Yin Addu’a Zai Taimaka Mana Mu Guje wa Gwaji?—Luk 11:9-13; Yaƙ. 1:5 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 68

Minti 15: Haɗin Kanmu a Faɗin Duniya Yana Sa a Ɗaukaka Jehobah. Jawabi bisa ga bayanin da ke littafin nan Organized to Do Jehovah’s Will, daga sakin layi na 2 a shafi na 165 zuwa sakin layi na 1 a shafi na 168. Ka sa wasu cikin masu sauraro su ba da wani labari da suka karanta a cikin littattafanmu da ya nuna yadda haɗin kai da ƙaunar da ke tsakanin Shaidun Jehobah ya taimaka wajen ba da shaida.

Minti 15: “Kalmar Allah Tana da Amfani Wajen Koyarwa.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sanar da ranar taron da’ira idan ka sani.

Waƙa ta 53 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba