Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/13 p. 8
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 8/13 p. 8

Sanarwa

◼ Littattafan da za a bayar a watan Agusta: Albishiri Daga Allah! ko kuma ɗaya daga cikin ƙasidun nan masu shafuffuka 32: Ka Saurari Allah ko Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada ko kuma Hanyar Rai Madawwami—Ka Same ta Kuwa? Idan Musulmi ne kake masa wa’azi, za ka iya ba shi ƙasidar nan Cikakken Imani Zai Sa Ka Yi Farin Ciki a Rayuwa ko kuma Shiriyar Allah—Hanyarmu ta Samun Aljanna. Satumba da Oktoba: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Nuwamba: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?, Za Ka so ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin?, ko kuma wata warƙa dabam da kuke da shi a ikilisiyarku.

◼ Za a soma nazarin ƙasidar nan Su Wane Ne Suke Yin Nufin Jehobah a Yau? a Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya daga makon 28 ga Oktoba, 2013. Bayan an kammala ƙasidar, za a soma nazarin littafin nan Ka Kusaci Jehovah daga makon 6 ga Janairu, 2014. Ikilisiyoyin da ba su da waɗannan littattafan za su iya aika zuwa ofishin reshe don a tura musu sa’ad da ake aika musu littattafansu na nan gaba.

◼ Somawa daga watan Satumba, masu kula da da’ira za su ba da wannan jawabi mai jigo: “Yadda Ƙauna da Imani Ke Yin Nasara da Duniya.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba