Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/13 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 26 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 26 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 26 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 8/13 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 26 ga Agusta

MAKON 26 GA AGUSTA

Waƙa ta 63 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 13, sakin layi na 1-9 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Romawa 13-16 (minti 10)

Bitar Makarantar Hidima ta Allah (minti 20)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 11

Minti 10: “Ku Ƙarfafa ’Yan’uwa Su Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane a Asabar ta Farko.” Jawabi. Bayan haka, ka sa a nuna yadda za a soma nazari a Asabar ta farko a watan Satumba. Ka ƙarfafa ’yan’uwa duka su soma nazari da mutane.

Minti 10: Hanyoyin Yin Wa’azin Bishara: Yin Wa’azi a Yankin Rukuninku na Wa’azi da kuma a Yankin da Aka Keɓe wa Mutum Ɗaya. Ku tattauna bayanin da ke littafin Organized to Do Jehovah’s Will, shafi na 102, sakin layi na 3, zuwa shafi na 104, sakin layi na 1. Ka ɗan gana da ɗan’uwan da aka ba shi aikin riƙe da kuma rarraba taswirorin yankunan ikilisiyarku. Ya bayyana tsarin da ikilisiyar ta ayyana na yin wa’azi a matsayin ikilisiya ko rukuni ko kuma tsarin keɓe wa mai shela yankin wa’azi.

Minti 10: Dalilin da Ya Sa Mu Ba Annabawan Ƙarya Ba. Ka tattauna darasi na 1 a cikin ƙasidar Su Wane Ne Suke Yin Nufin Jehobah a Yau? Ka sa a yi gwajin da ke nuna wani ɗan’uwa yana bayyana wa ɗalibinsa ko su wane ne Shaidun Jehobah.

Waƙa ta 116 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba