Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/13 p. 4
  • Ayyuka na Makon 1 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 1 ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 1 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 6/13 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 1 ga Yuli

MAKON 1 GA YULI

Waƙa ta 69 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 9, sakin layi na 1-10 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayyukan Manzanni 11-14 (minti 10)

Na 1: Ayyukan Manzanni 11:1-18 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Za Mu Dauki Alhakin Mutane Idan Ba Mu Yi Wa’azi Ba—td 8C (minti 5)

Na 3: Su Waye Ne Abokanka Na Ƙwarai?—Zab. 119:63 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 70

Minti 10: Yadda Za A Gabatar da Mujallu a Watan Yuli. Tattaunawa. Ka yi amfani da sakan 30 ko minti ɗaya don ka ambata dalilin da ya sa mutane a yankinku za su so mujallun. Ta wajen yin amfani da jigon da ke bangon gaba na Hasumiyar Tsaro, ka ba masu sauraro dama su faɗi tambayar da za su yi da za ta sa maigidan ya so mujallar, kuma su faɗi nassin da za su karanta. Ka yi hakan ma da jigon da ke bangon gaba na Awake! da kuma wani talifi dabam da ke cikin Hasumiyar Tsaro ko kuma Awake! idan da sauran lokaci. Ka sa a nuna yadda za a gabatar da kowacce cikin mujallun.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Mene Ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta Luka 12:16-31. Ka tattauna yadda waɗannan ayoyin za su taimaka mana a wa’azi.

Waƙa ta 35 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba