Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/13 p. 7
  • Ayyuka na Makon 22 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 22 ga Afrilu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 22 GA AFRILU
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 4/13 p. 7

Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Afrilu

MAKON 22 GA AFRILU

Waƙa ta 85 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 4, sakin layi na 1-9 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Luka 18-21 (minti 10)

Na 1: Luka 18:18-34 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Mene Ne Yesu Yake Nufi Sa’ad da Ya Ce, “Ni da Ubana Ɗaya Ne”?—td 16C (minti 5)

Na 3: Mene Ne Tawali’u, Ta Yaya Za Mu Biɗe Shi Kuma Me Ya Sa Yake da Muhimmanci?—Zeph. 2:2, 3 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 125

Minti 10: Idan Wani Ya Ce, ‘Kafin Ka Yi Mini Wa’azi, Sai Ka Yi Addu’a.’ Tattaunawa. Ka yi amfani da tambayoyin da ke gaba wajen tattaunawa da masu sauraro: (1) Mene ne Yesu ya faɗa game da yin addu’a a idon jama’a don neman yabo? (Mat. 6:5) (2) Yaya ne Yesu ya ce ya kamata almajiransa su yi wa’azi? (Mat. 10:12, 13) (3) Mene ne Yesu ya ce almajiransa su yi sa’ad da suke shiga gidajen mutane don su yi wa’azi? (Mat. 10:7) (4) Ta yaya za mu daidaita tattaunawar don ta jitu da batun Mulkin Allah? (Mat. 6:9, 10; R. Yoh. 21:4) Ka sa a nuna yadda za a iya ba da amsa ga tambayar nan, ‘Me ya sa ba ku yin addu’a?’

Minti 20: Matakan da Za Ku Ɗauka don Ku Guje wa Waɗanda Suke Sace Mutane. Ka tattauna bayanin da ke wasiƙar 28 ga Oktoba, 2010, da aka aika zuwa ga dukan ikilisiyoyi. Ka tabbata cewa ka karanta ayoyin da aka ce a karanta a cikin wasiƙar kuma ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda za su iya amfani da ayoyin da aka karanta.

Waƙa ta 70 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba