Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/13 p. 1
  • Ayyuka na Makon 8 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 8 ga Afrilu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 8 GA AFRILU
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 4/13 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Afrilu

MAKON 8 GA AFRILU

Waƙa ta 123 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 3, sakin layi na 1-8 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Luka 10-12 (minti 10)

Na 1: Luka 12:1-21 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Jehobah Allah Ɗaya Ne—td 16A (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Muka Ɗauki Jehobah a Matsayin Uba—Mat. 6:9 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 60

Minti 10: Za Ka Iya Ƙarfafa ’Yan’uwanka. (Rom. 1:11, 12) Tattaunawa da masu sauraro da mai kula da hidima zai yi. Ka ambaci adadin majagaba na kullum da ke ikilisiyarku. Ka bayyana hanyoyin da za mu iya ƙarfafa su, alal misali, ta wajen yaba musu, fita wa’azi tare da su, taimaka musu da kuɗin mota, ko kuma gayyatarsu zuwa gidanmu don cin abinci tare da mu. Ka gaya wa majagaba su faɗi yadda wasu suka ƙarfafa su. Idan babu majagaba na kullum a ikilisiyarku, ka yi maganar a hanyar da za ta amfani majagaba na ɗan lokaci.

Minti 10: Yadda Za Mu Amsa Tambayoyi Game da Kwanakin Ƙarshe. Ka tattauna shafi na 88, sakin layi na 6 zuwa shafi na 92, sakin layi na 14 na littafin nan, Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa. Ka sa wani mai shela ya yi gwajin da zai nuna yadda yake bayyana wa wani maigida alamun kwanaki na ƙarshe.

Minti 10: “Ku Bi Gurbin Annabawa—Yunana.” Tambayoyi ana ba da amsoshi.

Waƙa ta 13 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba