Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 2/13 p. 3
  • Ayyuka na Makon 25 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 25 ga Fabrairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 25 GA FABRAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 2/13 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 25 ga Fabrairu

MAKON 25 GA FABRAIRU

Waƙa ta 120 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 313, sakin layi na 10 zuwa shafi na 316 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Markus 5-8 (minti 10)

Bitar Makarantar Hidima ta Allah (minti 20)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 135

Minti 5: “Ya Kamata Ku Tashi da Wuri Ne?” Tattaunawa.

Minti 10: Ba da “Shaidar Yesu”—Saƙon da Ya Zama Tilas Ne Mu Sanar. Ka tattauna batun da ke ƙarƙashin kan magana nan “Bearing Witness to Jesus” da ke shafi na 275 zuwa ƙarshen shafi na 278 a littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education.

Minti 15: Jehobah Yana Ba Mu Ƙarfin Yin Wa’azi. (Filib. 4:13) Ka gana da masu shela guda biyu ko uku da suke da ƙwazo a yin wa’azi duk da rashin lafiya. Waɗanne matsaloli ne suke fuskanta? Me yake taimaka musu su ci gaba da yin wa’azi duk da yanayin da suke ciki? Ta yaya ’yan’uwa a ikilisiya suka taimaka musu? Ta yaya suka amfana don ƙwazon da suka yi a hidima?

Waƙa ta 42 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba