Tsarin Ayyuka na Makon 17 ga Disamba
MAKON 17 GA DISAMBA
Waƙa ta 97 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafi na 282 zuwa shafi na 284 (minti 30)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Zakariya 1-8 (minti 10)
Na 1: Zakariya 8:1-13 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Yadda Muke Nuna Cewa Jehobah Mai Ikon Mallakarmu Ne—Zab. 73:28 (minti 5)
Na 3: Ana Gane Dawowar Kristi ta Wurin Abubuwan da Ake Gani—td 14B (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 65
Minti 15: Saƙon da Ya Zama Tilas Mu Idar—“Ka Ji Tsoron Allah, Ka Kiyaye Dokokinsa.” Jawabi a kan bayanin da ke littafin Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 272 zuwa ƙaramin kan magana da ke shafi na 275.
Minti 15: “Ka Kāre Lamirinka.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sanar da kwanan watan da za a yi taro na musamman idan ka sani.
Waƙa ta 117 da Addu’a