Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/12 p. 1
  • Ayyuka na Makon 10 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 10 ga Disamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 10 GA DISAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 12/12 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Disamba

MAKON 10 GA DISAMBA

Waƙa ta 32 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 280 zuwa shafi na 282 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Zafaniya 1–Haggai 2 (minti 10)

Na 1: Haggai 1:1-13 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Kristi Zai Dawo Yadda ’Yan Adam Ba Za Su Gan Shi Ba—td 14A (minti 5)

Na 3: Idan Mun San Kristi, Za Mu San Jehobah Sosai—Mat. 11:27 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 107

Minti 15: Makarantar Hidima ta Allah ta Shekarar 2013. Jawabin da mai kula da makaranta zai yi. Ka tattauna umurnin da ke cikin tsarin ayyuka na Makarantar Hidima ta Allah na shekara ta 2013 da ya kamata a mai da musu hankali a ikilisiyar. Ka ƙarfafa kowa ya yi aikin da aka ba shi a makaranta, ya yi kalami sa’ad da ake tattauna sashen karatun Littafi Mai Tsarki, kuma ya yi amfani da shawarar da ake ba da mako-mako a littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education.

Minti 15: “Ka Kiyaye Azancinka.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sanar da kwanan watan da za a yi taron da’ira idan ka sani.

Waƙa ta 70 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba